Wannan lamari na zuwa ne a dai dai lokacin da ambaliyar ruwa ke ci gaba da tsananta a sassan jihar ta Jigawa, lamarin da tuni ya tagayyara dubunnan iyalai da muhallansu baya ga kisan wasu gommai.
Haka zalika ibtila'in ambaliyar ruwan ta kuma lalata tarin amfani gona ta yadda a wasu yankunan tayin awon gaba da albarkatun noma baki ɗaya yayinda wasu gonakin kuma suka koma ƙoramu.
Wakilinmu daga jihar Jigawa Abdulƙadir Haladu Kiyawa na ɗauke da ƙarin bayani a wannan rahoto.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI