Mazauna Maiduguri sun ce ba a ba su tallafinn ambaliyar ruwa ba

Mazauna Maiduguri sun ce ba a ba su tallafinn ambaliyar ruwa ba

Sai dai RFI Hausa ta gano cewa, wasu daga cikin wadanda wannan ibtila’in ya shafa sun ce basu samu komai ba daga abin da kwamitin ya ce ya raba ba.

A ranar 10 ga Satumban 2024 ne, iftila'in ya auku, wanda ya haifar da asarar rayuka da dukiyoyi mai tarin yawa, tare da lalata gidaje da kasuwanni, inda mutane da dama suke nemi mafaka a wasu sansanonin yan gudun hijara na wucin gadi, yayin da wasu ke gararamba a kan tituna.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)