Wannan mataki ya biyo bayan yunkurin gwamnati na kakkabe ma'aikatan da basu chachanta ba, bayan bankado yadda jama'a a Najeriya ke samo shaidar kammala karatun digiri a Kwatanon cikin kasa da wata uku.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Aisha Shehu Kabara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI