Korea ta Kudu ta fara horas da manoman shinkafa a jihar Bayelsan Najeriya

Korea ta Kudu ta fara horas da manoman shinkafa a jihar Bayelsan Najeriya

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Gwamnatin Bayelsan dake kudu maso kudancin Najeriya ke kokarin aiwatar da matakan kawo sauyi kan harkar noma ta hanyar mayar da jihar kan gaba wajen haɓaka noman shinkafa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)