
Dakatar da shirye-shiryen Hukumar USAID da Amurka ta yi zai yi illa ga jihar Nejan Nijeriya. Saboda kashi kusan 100% na ruwan da al'umar jihar ke sha da sauran ayyuka na samuwa ne sakamakon ayyukan Hukumar.
sai a latsa alamar sauti domin sauraron rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI