Babban jami’in hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar, Adolphus Enebili ne ya bayyana haka a Port Harcourt, babban birnin jihar a ranar Asabar.
A yayin ayyana sakamakon zaɓen, Enebili ya ce ba asanar da sakamakon karamar hukumar Etche ba saboda ana nan ana ci gaba da ƙirga ƙuri’u.
Sai dai rahotanni sun nuna cewa an samu tashe -tashen hankula a wasu sassan jihar a yayin wanna zaɓe, inda wasu ƴan bidiga rufe da fuskokinsu suka ƙwace kayan aiki daga masu zaɓe suka yi awon gaba da su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI