A wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Fatima Sanda Usara ta fitar, ta ce wannan mataki ya biyo bayan cire tsarin dake baiwa mahajjata damar samun canjin dala cikin sauƙi da gwamnatin ƙasar ta yi.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton da wakilinmu na Abuja Muhammad Sani Abubakar ya aiko........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI