Harin sojojin Najeriya ya tilastawa mayakan Lakurawa tserewa

Harin sojojin Najeriya ya tilastawa mayakan Lakurawa tserewa

Wannan ya tilastawa mayakan tserewa daga wurarensu, bayan da sojoji suka kai musu hare-hare ta sama da kuma kasa.

Wannan na zuwa ne, bayan harin da mayakan na Lakurawa suka kai wa al'ummar yankin Mera da ke karamar hukumar Augie a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriyar, abin da ya yi sanadin rayuwakan mutum 17.

Mashawarcin tsaron kasar, Mallam Nuhu Ribadu, a wata sanarwa da ya fitar, ya yi alkawarin shafe kungiyar a arewa maso yammacin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)