Halin da maƙeran gargajiya ke ciki bayan bunƙasar fasahar zamani a Najeriya

Halin da maƙeran gargajiya ke ciki bayan bunƙasar fasahar zamani a Najeriya

Sai dai a halin yanzu lamarin ya sauya, inda kasuwar kayayyakin na gargajiya ta durƙushe, sakamakon bunƙasar fasahoin ƙira na zamani.

 

Wakilinmu Ahmad Alhassan ya duba mana halin da maƙeran gargajiya ke ciki a Najeriya, kamar yadda za a ji cikin rahoton da ya aiko daga birnin Yola.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)