Kwamishinar Lafiya ta Jiha Sakkwato, Hajiya Asabe Balarabe ta bayyana cewa mutum dubu daya da 160 ne annobar ta shafa, inda 25 suka suka rasu, wasu 15 kuma na kwance a asibiti.
Kwamishiniyar ta ce an samu ɓullar cutar ce a ƙananan hukumomin Sokoto ta Arewa da Silame da Kware, inda ta ce yazuwa yanzu an ɗauki matakan dakile yaɗuwarta.
Ku latsa lamar sauti don sauraron rahoton wakinmu na Sokoto Faruk Muhammad Yabo..........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI