Gwamnatin Nijeriya zata zuba sama da biliyan ɗaya wajen inganta lafiya a ƙasar

Gwamnatin Nijeriya zata zuba sama da biliyan ɗaya wajen inganta lafiya a ƙasar

wannan na zuwa ne a daidai lokacin da sabuwar gwamnatin Donald Trump na Amurka ta dakatar duk wani tallafi da take baiwa Najeriya a harkar lafiya musamman a ɓangaren masu fama da cutar sida.

 

A latsa alamar sauti

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)