Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar murar tsuntsaye

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar murar tsuntsaye

Cutar ta shafi nau’ukan tsuntsaye da su ka hada da kaji masu saka ƙwai, zabbi, talo-talo baya ga agwagi.

Kan ɓullar cuta ne kuma Karibullah Namadobi ya tuntuɓi kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Kabiru Labaran Yusuf don jin halin da ake ciki.

Latsa alamar sauti don sauraron muryar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)