A wannan rana ce dai aka wayi gari jami’an tsaro na farin kaya DSS da dana ‘yansanda sunyi katutu a mashigar harabar sarkin Kanon, wanda ya hana duk wani mahaluki ketarawa zuwa cikin fadar.
Rahotanni dai sunyi nuni da cewa hakan ta faru ne a yayin da mai martaba sarki Muhammdau Sunusi na biyu ke shirin gabatar da jawabi ga masana harkokin tattalin arziki a game da kwaskwarimar dokar haraji da majalisar dokokin ƙasar ke shirin yi da ya haifar da ruɗani a ƙasar.
Jami’an tsaron dai sun rufe fadar ce a daidai lokacin da mai martaba sarki Muhammadu Sunusi na biyun ne ke gudanar da wasu lamura a wajen fadar tasa.
Yayin da Sakataren gwamnatin jihar Abdullahi Baffa Bichi ya mai da martani da kakkausar murya akan matakin gwamnatin tarayyar Najeriyar bisa ɗaukar wannan mataki da gwamatin jihar Kanon tace bai dace ba.
The Kano State Government has fingered the Federal Government in the blockade of Kano Emir’s palace on Friday.
Armed police and operatives of the Department of State Services (DSS) had blocked the entrance to the palace, creating a tense atmosphere.
Reports say Emir Muhammadu Sanusi II was billed to address some economists on the controversy generated by the tax reforms bills before the National Assembly.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI