Gwamnatin Kaduna ta bude kasuwar dabbobi ta Birnin Gwari bayan sulhu da 'yan bindiga

Gwamnatin Kaduna ta bude kasuwar dabbobi ta Birnin Gwari bayan sulhu da 'yan bindiga

A ranar Alhamis gwamnatin jihar ta bude kasuwar dabbobin sakamakon yin sulhu da aka yi da 'yan bindigar domin kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi jihar.

Jihar Kaduna dai na daga cikin jihohin arewa maso yammacin kasar da ke fama da tashe-tashen hankula na masu dauke da makamai, musamman masu garkuwa domin karbar kudin fansa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)