Gwamnatin Borno ta ƙaddamar da shirin tsugunar da makiyaya wuri guda

Gwamnatin Borno ta ƙaddamar da shirin tsugunar da makiyaya wuri guda

Gwamnatin ta samar musu da matsugunai da wuraren kiwo da makaranta da kuma asibiti domin hana su yawo.

Latsa alamar sauti domin sauraren rahoton wakilinmu Bilyaminu Yusuf daga Maiduguri...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)