Gobara ta kashe almajirai 17 a makarantar tsangaya ta Zamfara

Gobara ta kashe almajirai 17 a makarantar tsangaya ta Zamfara

Kawo yanzu babu cikakken bayani kan musabbabin aukuwar wannan ibtila'in.

Gobarar da ta tashi a tsakiyar dare ta kona kusan ɗaukacin makarantar tsangayar mallakar malam Aliyu da ke unguwar Lungun Malamai ta garin Kaurar Namoda.

Makarantar dai na da adadin dalibai almajirai da ba a iya tantance yawansu ba.

Ku latsa sauti domin sauraran cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)