Shugaban kwamitin amintattu na kungiyar masu samar da biredi a Kano dake arewacin ƙasar Alh. Aminu Hassan ya ce lamarin ya wuce duk yadda ake tunani saboda karin sama da Naira dubu 20 da ƴan kasuwa a jihar suka yi kan farashin Fulawa tare da ƙara farashin sikari.
Mai sayar da buredi © Minette Lontsie/WikiCommonsGa karin bayanin da Alh. Aminu Hassan daga jihar ta Kano a Najeriya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI