Fashewar tukunyar gas ya yi sanadin rayukan mutum 58 a jihar Rivers da ke Najeriya

Fashewar tukunyar gas ya yi sanadin rayukan mutum 58 a jihar Rivers da ke Najeriya

Wannan al'amari ya kasance babbar barazana ga rayuwar mutane musamman ganin yadda a baya-bayan nan ake yawan ganin fashewa a irin waɗannan gurare da a lokuta da dama kan haddasa asarar ɗimbin rayuka.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)