Farashin abinci ya sauko a jihar Yobe da ke arewacin Najeriya

Farashin abinci ya sauko a jihar Yobe da ke arewacin Najeriya

Wannan dai ana ganin zai rage radadin da jama'ar yankin ke fuskanta, yayin da kasar da ke yammacin Afirka ke fama da hauhawar farashin kayayyaki.

Matakin shugaban kasar, Bola Ahmed Tinubu, na cire tallafin man fetur lokacin da yake karbar rantsuwar kama aiki, ta haifar da tsadar rayuwa da kuma tsadar man a sassan kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton wakilinmu Bilyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)