EU ta kaddamar da wani shirin inganta lafiya a matakin farko a Najeriya

EU ta kaddamar da wani shirin inganta lafiya a matakin farko a Najeriya

An kaddamar da wannan shirin ne, domin kawo karshen mace-macen mata da kuma kananan yara.

Najeriya na daya daga cikin kasashen Afirka da ke fama da kalubale a bangaren kiwon lafiya, abin da masana ke ganin shi ke haifar da mutuwar kananan yara da kuma mata, musamman masu juna biyu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)