Dubban fursunonin da aka yankewa hukuncin kisa ke jiran tsammani a gidajen yarin Najeriya

Dubban fursunonin da aka yankewa hukuncin kisa ke jiran tsammani a gidajen yarin Najeriya

Kamar yadda bayanai suka nuna, ana ci gaba da samun karuwarsu a kowacce rana, ba tare da an yi musu hukunci ko kuma afuwa ba.

Wannan na daga cikin abin da ake ganin ya haifar da cunkoso a gidajen yarin kasar.

A shekarar 2022 ne, mahukuntan Najeriya suka fara daukar matakan rage cinkoso a gidajen yarin kasar da a kalla kaso 30 na adadin mutanen da ke tsare, lura da cewar a wancan lokacin, gidajen gyaran hali na dauke da mutane sama da dubu 74 a maimakon mutane dubu 58 da 278 da doka ta amince da su.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Mohammed Sani Abubakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)