Dakatar da ayyukan USAID ya jefa al'ummar yankin Neja-Delta a zullumi

Dakatar da ayyukan USAID ya jefa al'ummar yankin Neja-Delta a zullumi

A Niger-Delta da ke kundancin Najeriya, kafin dakatar da ita, hukumar ta share shekaru tana taimakawa don samar da zaman lafiya a tsakanin al’umma, kuma rahoton da wakilinmu Murtala Adamu Ibrahim ya aiko muna.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)