Cece kuce na kara zafafa saboda matakin Wike na rushe gidaje a Abuja

Cece kuce na kara zafafa saboda matakin Wike na rushe gidaje a Abuja

Wannan matakin dai ya raba ɗaruruwan mutane da muhallansu tare da jefa wasu da dama cikin fargabar faɗawa cikin waɗanda rushe-rushen zai kai shafa.

A makon jiya ne majalisar dattijan kasar ta umarci ministan da ya yi gaggawar dakatar da shirinsa na rushe-rushen gine-ginen da yake kokarin aiwatarwa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)