Birtaniya ta sake jaddada aniyarta na samar da horo ga sojojin Najeriya

Birtaniya ta sake jaddada aniyarta na samar da horo ga sojojin Najeriya

A lokacin ziyarar Najeriya da Birtaniya sun jaddada dangantakar da ke tsakanin ƙasashen biyu musamman na tabbatar da tsaro da samar da horo ga sojojin da ke yaƙi da ta’addanci a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya.

Ku latsa alamar sauti don sauraron rahoton Bilyaminu Yusuf daga Maiduguri........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)