Zalika, wannan riba da bankuna ke samu na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun koma-baya a ɓangsren kamfanoni masu zaman kansu, waɗanda su ne kashin bayan haɓakar tattalin arziki.
Sakamakon wasu bincike da aka yi sun nuna yadda bankunan su ka tashi daga samun kuɗaden bazata daga ƙuɗaɗen musaya na ƙasashen waje zuwa kuɗaɗen ruwa, lamarin da ya sa su ke cin gajiyar manyan manufofin babban bankin ƙasar biyu a cikin shekara guda da ta wuce.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI