Wadannan matsaloli ba wai kawai asarar rayuka suka haddasa ba, sun kuma haifar da koma baya ga ayyukan noma da lalata muhalli a yankunan da abin ya shafa, sai dai a wannan lokaci gwamnatin jihar hadin gwiwa da Bankin Duniya sun kaddamar da aikin dakile matsalar zaizayar kasa da ambaliyar ruwa da aka shafe tsawon lokaci ana fuskanta, wanda an fara ne daga ƙaramar hukumar Dutse.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Abdulƙadir Haladu Kiyawa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI