Ƙarancin takardun kudi na naira ya tagayyara al'ummar Najeriya

Ƙarancin takardun kudi na naira ya tagayyara al'ummar Najeriya

 

Wannan dai na faruwa ne a daidai lokacin da ‘yan kasar ke shirin bukukuwan karshen shekara.

Wakiulinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya duba mana yadda lamarin ya shafi walwalar jama’a da dama.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)