An ware naira tiriliyan ɗaya da rabi don bankin manmo a kasafin kuɗin Nijeriya

An ware naira tiriliyan ɗaya da rabi don bankin manmo a kasafin kuɗin Nijeriya

Majalisar dokokin Najeriya ta amince da Kasafin kudin bana wanda ya kunshi naira triliyan guda da rabi a matsayin kudin da za'a zuba cikin Bankin manoma. Ko wane tasiri wannan zai yi wajen bunƙasa harkar noma, Farfesa Abba Gambo, mai bai wa gwamnonin Najeiya shawara akan harkar noma ya mana tsokaci akai. 

Latsa alamar sauti don sauraron rahoton:

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)