
A yayin da yake ƙaddamar da shirin, Ministan Kiwon Lafiya Farfesa Ali Pate, ya ce majinyata na buƙatar kiran lambar wayar ofishin shirin, don kai musu ɗauki cikin gaggawa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Ibrahim Malam Goje daga Bauchi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI