Ɓarauniyar da ake zargi wadda ake kira da Shamsiyya, ta sabauta iyalai da dama da dukiyoyin su a jihar Kano da kewaye, kafun zuwanta hannun jami’an tsaro.
Matashiyar dai da dududu bata wuce shekaru 19 ba itace shugabar dabar wasu matasa ƴan sibare, waɗanda zancen nan da ake anyi ram dasu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI