Ƴan Najeriya sun tsunduma a sabuwar matsalar ƙarancin man fetur

Wannan matsala da ta fi ta'azzara a jihohin arewacin ƙasar, tuni ta haddasa tashin farashin man wanda tuni wasu gidajen mai suka fara sayar da shi kan Naira dubu guda duk da cewa har yanzu kamfanin mai na Najeriyar NNPCL na sayarwa da ƴan kasuwa man a farashin da bai haura 600 ba.

Dangane da wannan Aisha Shehu Kabara ta zagaya wasu gidajen mai a birnin Lagos na kudu maso yammacin Najeriyar ga kuma rahoton da ta haɗa mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)