An kammala jana'izar mutane 86 da gobarar tankar mai ta hallaka a jihar Neja

An kammala jana'izar mutane 86 da gobarar tankar mai ta hallaka a jihar Neja

Tuni Ministan Yaɗa Labarai Muhammad Idris tare da Ministan Agaji Nentanwe Yilwatda suka kai ziyara asibitin da aka kwantar da wasu daga cikin waɗanda fashewar tankar man ta rutsa da su, kamar yadda za’aji a rahoton Wakilinmu Isma'il Karatu Abdullahi wanda ya ziyarci asibitin da ke garin Suleja.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)