Wannan haraji dai na matsayin ƙari kan matsi da ƙunci baya ga ƙololuwar tsadar rayuwar da jama’ar Najeriyar ke fama da shi, a wani yanayi da ake alaƙanta halin da ƙasar ke ciki kan matakin gwamnati na karya darajar kudin ƙasar a lokuta da dama.
Tambayar ita ce ko yaya ƴan Najeriya suka karɓi wannan haraji musamman duba da halin da ake ciki?
Dangane da wannan wakilinmu Murtala Adamu ya haɗa mana rahoto.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI