Waɗannan hare-harre sun auko ne da yammacin Juma’a a kan hanyar Ƴankara zuwa Faskari, kuma kusa da Gwarjo a ƙaramar hukumar Matazu, inda mutane 4 su ka mutu a harin farko,a yayi n da 3 su ka mutua hari na biyun.
Gwamnan jihar Dikko Radda ya jinjin a wa jaruntar waɗanda suka kwanta dama tare da miƙa ta’aziyya ga iyalansu.
Rahotanni sun ce a ranar Juma’ace aka yi jana’izar yan sintirin da su ka gamu da ajalinsu a hannun ƴan bindiga.
Faskari na ɗaya daga cikin yankunan daa ke fama da matsalar ƴan ta’adda a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya.
Ayyukan ƴan bindigan sun haddasa mutuwar dubban mutane, tare da ɗaiɗaita ɗaruruwan dubbai a jihar da sauran jihohinn arewa maso yammaci.
The activities of the terrorists have caused thousands of deaths and displaced hundreds of thousands of people in Katsina and other North-west states.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI