Akalla mutane 182 ne suka rasa rayukansu sakamakon hatsuran jiragen ruwa a jihar ta Neja da ke yankin arewacin Najeriya.
Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da hakan a wurin taron kaddamar da raba jiragen sufurin ruwa na zamani 33 da Hukumar da ke Kula da Cigaban Garuruwan da Tashoshin Samar da Wutar Lantarkin ƙasar suke wato HYPPADEC ta samar domin rage yawan hatsuran jiragen ruwa da ake samu a jihohin da ke da ruwa da tsaki a harkar samar da lantarki a Najeriyar.
Ku latsa alamar sauti donjin rahoton wakilinmu Isma'il Karatu Abdullahi daga Minna........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI