Shugaban Kasar Yukren Vladimir Zelensky zai ziyarci Turkiyya sakamakon gayyatar da Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya aike masa.
Sanarwar da Sashen Sadarwa na Fadar Shugaban Kasar Turkiyya ya fitar ta ce a karkashin ziyarar za a tattauna kan alakar kasashen biyu.
Sannan za a tattauna kan matakan da za a dauka don kara inganta alakar Turkiyya da Yukren.