Zanga-zanga ta kuno kai a Venezuela watanni biyu bayan zaben shugaban kasa

Zanga-zanga ta kuno kai a Venezuela watanni biyu bayan zaben shugaban kasa

 Jagoran yan adawa Edmundo Gonzalez da ke gudun hijira a Spain na ikirarin samun nasara a wannan zaben, amma hukumomin Venezuelan sun bi sawunsa tare da yi masa barazanar kama shi da kuma jefa shi a kurkuku,barazanar da ta sa ya gudu,inda yake gudun hijira a Spain.

Nicolas Maduro ,Shugaban Venezuela Nicolas Maduro ,Shugaban Venezuela AP - Ariana Cubillos

 Magoya bayan sa sun taru a duk fadin kasar a wani gangami nan una adawar su da abinda suka kira canza zabin mutan kasar Venezuela.

Wasu daga cikin masu goyon bayan jagoran yan adawa a Venezuela Wasu daga cikin masu goyon bayan jagoran yan adawa a Venezuela © Ariana Cubillos / AP

Kasashe da dama yanzu haka ke fatan ganin Nicolas Maduro ya amsa cewa ya fadi a wannan zabe na kasar ta Venezuela.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)