Kungiyar ta ce, tana la'akari da cin zarafi da Trump ya yi a wa'adinsa na farko, da kuma yadda yake goyon bayan masu akidar wariyar launin fata, da matsananciyar adawa da dimokiradiyya da manufofin kyamar baƙi, da fargabar ramuwar gayya ga abokan adawar siyasa.
Tirana Hassan, babban darekta a Human Rights Watch, ya ce Donald Trump bai boye a niyyarsa ta keta hakkin bil'adama ba, kan shirinsa na korar miliyoyin mutane daga Amurka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI