An sanar da cewa zabtarewar kasa da ta afku a wani gurin hakar ma'adanai a Jihar Kachin dake kasar Myanmar ya yi sanadiyar mutuwar mutane 50.
Kamar yadda hukumar kashe gobara ta kasar Myanmar ta sanar an tono gangunar jikkunnan mutane akallan 50 a yankin Hpalkan da ibtila'in ya afku.
Sanarwar ta kara da cewa ana ci gaba da ayyukan ceto a yankin.