Yadda ake kawata Masallatai a lokacin Daular Usmaniyya

Yadda ake kawata Masallatai a lokacin Daular Usmaniyya

A tsakanin karni na 16 zuwa na 19 an rinka kawata Masallatai a Daular Usmaniyya wadanda mazanan wancan lokacin da ake yiwa lakabi da “Yan adabin divan” suka rinka yi.

Masana zanen lokacin daular Usmaniyya sun rinka amfani da sinadarai kamar su mazmuns da kalmomin stereotyped da na tsarin Larabci wajen yin zanen da Masallatai suka kawatu kwarai da gaske.

Ire-iren sinadiran da suke rinka amfani da su sun basu damar yin zane iri daban-daban da suka banbanta da juna.

A zanen da kayi a karamin Masallcin mai kamanci da Al-Masjid an-Nabawi, wanda aka sani da Masallacin Manzo an gudanar da ire-iren wadanan zaben kawan.

Ire-iren wadanan zanen masu kyau kwarai da gaske ana kiransu zanen daular Usmaniyya ko kuma zanen Musulunci.

 

 


News Source:   ()