WHO: Mata ne kan gaba a yaki da Korona a doron kasa

WHO: Mata ne kan gaba a yaki da Korona a doron kasa

Hukumar Lafiya ta Duniya wato WHO ta bayyana cewa mata ne suka fi sadaukarwa a yaki da kwayar cutar Korona a doron kasa.

Hakan dai nada nasaba ne ga yadda 7 cikin 10 ma’aikatan lafiya a duniya mata ne kamar dayya cibiyar hukumar a Turai ta bayyana.

Jami’in WHO a Turai ya bayyana cewa a yankin kaso 84 cikin darin nas da kuma kaso 53 cikin darin likitocin nahiyar mata ne.

Ya kara da cewa a duk annobar da ta bulla mata ne ke fin tabuwa hakan bai kasance daban ba a annobar Korona.

Ya kara da cewa kaso 8 cikin darin wadanda suka kamu da Korona a doron kasa mata ne wanda daga cikinsu mata ne suka kamuwa.

A cikin makonni biyar da suka gabata daga cikin mutum miliyan 1.3 da suka kamu da Korona kaso 68 cikin darinsu mata ne.


News Source:   ()