Turkiyya za ta ci gaba da taimakawa Falasdinawa a koda yaushe

Turkiyya za ta ci gaba da taimakawa Falasdinawa a koda yaushe

Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu yayinda yake sharhi akan shirin samar da zaman lafiyar Falasdin ya bayyana cewa Turkiyya a shirye take domin taimakawa zaben da za'a gudanar akan hakan.

Çavuşoğlu, ya tattauna da ministan harkokin wajen kasar Falasdin Riad Malki ta yanar gizo.

Minista Çavuşoğlu, ya yada a shafins at twitter da cewa,

"Zamu ci gaba da goyion bayan kafa kasa biyu a yankin Falasdin zamu kuma ci gaba da kasancewa da hukumomin kasa da kasa akan hakan, zamu ci gaba da kasancewa tare da Falasdin koda yaushe"

 


News Source:   ()