Turkiyya ta yi maraba da taron kasar Falasdin

Turkiyya ta yi maraba da taron kasar Falasdin

Turkiyya ta yi maraba da taron hadin gwiwa a cikin gidan Falasdin da aka gudanar da jagorancin shugaba Mahmoud Abbas.

Taron da aka gudanar ta yanar gizo ya samu halartar manyan jami’an gwamnatin da shugabanin kungiyoyin kasar Falasdin dake Ramallah da Beirut.

An gudanar da taron ne domin daukar matakan yadda za’a dakatar da Isra”ila daga mamayar kasar Falasdin.

Taron dai ya biyu bayan bayyana yin wata gurguwar yarjejeniya tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa da Isra’ila karkashin jagorancin Amurka a ranar 13 ga watan Agusta.


News Source:   ()