Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya bayyana cewa daga cikin kasashe 135 da suke nemi taimako daga Turkiyya don yakar Covid-19 an taimakawa kasashe 80.
Mevlüt Çavuşoğlu, ya amsa tambayoyi gamae da matsalolin da ake fuskanta a halin yanzu.
Çavuşoğlu, ya kara da cewa daga kasashe 114 mun maido da 'yan kasarmu kusan dubu 70 zuwa gida inda aka kebesu har na tsawon makonni biyu.
Minista Çavuşoğlu ya nanata cewa daga cikin kasashe 135 da suka nemi taimakon kayayyakin lafiya domin yakar corona mun taimakawa kasashe 80.