Turkiyya ta soki kanfanin da ya buga riga don zolayar al'umman Afghanistan

Mai magana da yawun shugaban kasa, Ibrahim Kalın ya mayar da martani mai zafi game da t-shirts da wani kanfani ya yi don zolayar  'yan Afghanistan da suka fado daga jirgin samar a Amurka.

Kalin ya yi bayani a shafinsa na sada zumunta, akan rigar t-shirts da aka rubuta 'Kabil Air Diving Club' 
Dukan ayyukan da kasuwancin da zai zolayi wasu domin neman kudi abin ki ne a zamanin yau.
 


News Source:   ()