Turkiyya ta mayar wa gwamnatin Asad martanin da ya dace a Siriya

Turkiyya ta mayar wa gwamnatin Asad martanin da ya dace a Siriya

Gwamnatin Bashar Assad, wacce ta addabi fararen hula a yankin Idlib da ke Siriya, an ba ta martanin da ya dace.

Ma'aikatar Tsaro ta Kasa (MSB) ta yada a Twitter, da cewa,

"An yiwa fararen hula marasa laifi a Idlib ruwan bama-bamai daga yankin gwamnatin, fararen hula 4 sun mutu sannan fararen hula 4 da ba su ji ba ba su gani ba sun ji rauni.

An bayyana cewa, motocin yaki sun taimaka wajen mayar da martanin da suka dace.
 


News Source:   ()