Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya tattauna da takwaransa na Zambiya Josep Malanji.
Kamar yadda kafafen yada labaran ma'aikatun diflomasiyar kasar Turkiyya suka sanar Cavusoglu ya gana da Malanji a Ankara babban birnin Turkiyya.
Kamar yadda Cavusoglu ya yada a shafinsa na Twitter ya bayyana cewa ya tattauna na musanman da takwaransa na Zambiya.
A tataunawar an aminta akan bunkasa tattalin arziki, ilimi da hulda tskanin kasashen biyu.