Turkiyya da Azerbaijan sun kara karfin atasayen hadin gwiwa tsakaninsu

Turkiyya da Azerbaijan sun kara karfin atasayen hadin gwiwa tsakaninsu

A atasayen hadin gwiwa da Turkiyya ke gudanarwa da Azerbaijan sun kaiwa makiya farmaki ta sama da kasa a yankin Nahchivan.

Atasayen da Turkiyya ke yi da Azerbaijan akan yarjejeniyar sojin dake tsakanin kasasehn biyu bai kasance wanda zai haifar da yanayin yaki ba.

A atasayen akwai sojoji dubu 2 da dari 600, tankokin yaki 200, makamai masu linzami 180, gurnati da jirage masu saukar ungulu da kuma na'ororin kare sararin samaniyya fiye da 30.

Mototin yaki da jirage masu saukar ungulun na dauke da tutocin kasashen Turkiyya da na Azerbaijan.


 


News Source:   ()