An karyata shafi-fadin da ake yadawa na wai Turkiyya ta aika da tankokin yaki iyakar Girka.
A wasu kafafen yanar gizo an rinka yada jita-jitan cewa wai Turkiyya ta aike da tankokin yaki iyakanta da kasar Girka.
An tabbatar da cewa wannan shaci fadi ne kawai, kwamandojin rundunar sojin Turkiyya a yankin Malatya bata tura wasu tankokin yaki zuwa iyakar Girka ba.