Sojojin Siriya sun karya yarjejeniyar tsagaita wuta

Sojojin Siriya sun karya yarjejeniyar tsagaita wuta

Yaro karami ya rasa ransa sakamakon harin da sojojin gwamnatin Siriya suka kai a yankin Idlib da aka hana rikici karkashin yarjejeniyar da aka kulla.

Mayakan gwamnatin Siriya da aka jibge a yankin Marratunnuman da ke kudancin Idlib sun karya yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kai hari ta sama da ta kasa kan kauyukan Bare, Ihsam, Baylun da Kensefra.

Yaro karami 1 ya mutu, wani 1 ya jikkata sakamakon harin.

 


News Source:   ()